Ƙidaya 10:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Saboda haka suka kama hanya daga dutsen Ubangiji, suka yi tafiya kwana uku. Akwatin alkawarin Ubangiji ya ja gabansu a waɗannan kwanaki uku, don yă samo musu masauƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki33 Sai suka tashi daga dutsen Ubangiji, wato Sinai, suka yi tafiya kwana uku. Akwatin alkawarin Ubangiji kuwa ya wuce gabansu don ya nemar musu masauki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |