Ƙidaya 10:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Biye da waɗannan kuma sai ɓangaren sansanin kabilar Efraim suka biyo bisa ga ƙa’ida da aka yi, aka kuma umarta. Elishama ɗan Ammihud ne shugaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Tutar zangon mutanen Ifraimu ta tashi, ƙungiyoyinsu na biye. Shugaban rundunarsu Elishama ne, ɗan Ammihud. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |