Ƙidaya 10:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Sai ɓangarori sansanin Ruben suka biyo, bisa ga ƙa’idar da aka yi, aka kuma umarta. Elizur ɗan Shedeyur ne shugaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Tutar zangon kabilar mutanen Ra'ubainu ta tashi, ƙungiyoyinsu suna biye. Shugaban rundunarsu Elizur ne, ɗan Shedeyur. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |