Ƙidaya 10:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Sai Isra’ilawa suka tashi daki-daki daga Hamadar Sinai, suna tafiya daga wuri zuwa wuri, har sai da girgijen ya tsaya a Hamadar Faran. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Isra'ilawa kuwa suka tashi daki-daki daga jejin Sinai. Girgijen kuma ya tsaya a jejin Faran. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |