Ishaya 9:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Mutanen da suke tafiya cikin duhu sun ga babban haske; a kan waɗanda suke zama a ƙasar inuwar mutuwa haske ya haskaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Jama'ar da suka yi tafiya cikin duhu, Sun ga babban haske! Suka zauna a inuwar mutuwa, Amma yanzu haske ya haskaka su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |