Ishaya 9:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Tabbatacce mugunta tana ƙuna kamar wuta; tana cin ƙayayyuwa da sarƙaƙƙiya, ta sa wuta a jeji mai itatuwa masu yawa, don yă yi murtuke hayaƙi har zuwa sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Muguntar jama'a tana ci kamar wutar da take cinye ƙayayuwa da sarƙaƙƙiya. Tana ci kamar wutar dawa wadda hayaƙinta take murtukewa har sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |