Ishaya 8:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 “Kada ka kira wani abu makirci game da kome da waɗannan mutane suke kira makirci; kada ji tsoron abin da suke tsoro, kada kuma ka firgita game da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 “Kada ka haɗa kanka da jama'a cikin ƙulle-ƙullensu, kada kuma ka ji tsoron abubuwan da su suke jin tsoro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |