Ishaya 8:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ku ƙirƙiro dabarunku, amma ba za su yi nasara ba; ku ƙulla shirye-shiryenku, amma ba za su yi amfani ba, gama Allah yana tare da mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Ku yi ta shirye-shiryenku! Amma ko kusa ba za ku yi nasara ba. Ku yi magana a kan dukan abin da kuke so! Amma duk a banza, gama Allah yana tare da mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |