Ishaya 7:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Amma Ahaz ya ce, “Ba zan nema ba; ba zan gwada Ubangiji ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Ahaz ya amsa, ya ce, “Ba zan nemi wata alama ba. Ba zan jarraba Ubangiji ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sarkin Ahaz ya umarci Uriya cewa, “A kan babban sabon bagade, ka miƙa hadayar ƙonawa ta safe, da hadayar hatsi ta yamma, da hadayar sarki ta ƙonawa da hadayarsa ta hatsi, da hadaya ta dukan jama’ar ƙasar, tare da hadayan hatsinsu da kuma ta sha. Ka yayyafa jinin hadayun ƙonawa a kan bagade. Amma zan yi amfani da bagaden tagulla don neman bishewa.”