Ishaya 66:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 “Kamar yadda sabuwar duniya da sabuwar sama za su tabbata a gabana,” in ji Ubangiji, “haka sunanku da zuriyarku za su tabbata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Ubangiji ya ce, “Kamar yadda sabuwar duniya da sabon sararin sama za su tabbata ta wurin ikona, haka zuriyarku da sunanku za su tabbata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |