Ishaya 66:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Ga shi, Ubangiji yana zuwa da wuta, kuma kekunan yaƙinsa suna kama da guguwa; zai sauko da fushinsa da zafi, tsawatawarsa kuma da harsunan wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Ubangiji zai zo da wuta. Zai hau a kan fikafikan hadiri, domin ya hukunta waɗanda yake fushi da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |