Ishaya 65:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Zan fitar da zuriyar Yaƙub, daga Yahuda kuma waɗanda za su mallaki duwatsuna; zaɓaɓɓun mutanena za su gāje su, a can kuma bayina za su zauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Zan sa wa Isra'ilawa waɗanda suke na kabilar Yahuza albarka, zuriyarsu kuma za su mallaki ƙasata da duwatsuna. Zaɓaɓɓun mutanena waɗanda suke bauta mini za su zauna a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |