Ishaya 65:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Amma ku yi murna ku kuma yi farin ciki har abada a abin da na halitta, gama zan halicci Urushalima ta zama abin murna mutanenta kuwa abin farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ku yi murna da farin ciki a kan abin da na halitta. Sabuwar Urushalima da nake halittawa za ta cika da murna, jama'arta kuma za su yi farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |