Ishaya 64:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Babu wanda yake kira bisa sunanka ko ya yi ƙoƙarin riƙe ka; gama ka ɓoye fuskarka daga gare mu ka kuma sa muka lalace saboda zunubanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ba wanda ya juyo gare ka ya yi addu'a, ba wanda ya je gare ka neman taimako. Ka ɓuya mana, ka kuwa yashe mu saboda zunubanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |