Ishaya 64:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Dukanmu mun zama kamar wanda yake marar tsabta, kuma dukan ayyukanmu masu adalci sun zama kamar ƙazaman tsummoki; duk mun zama kamar busasshen ganye, kamar iska haka zunubanmu sukan share mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Dukanmu muka cika da zunubi har ayyukanmu mafi kyau ƙazamai ne duka. Saboda zunubanmu, muka zama kamar busassun ganyaye waɗanda iska take faucewa ta tafi da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |