Ishaya 64:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Tun fil azal babu wanda ya taɓa ji, babu kunnen da ya gane, babu idon da ya ga wani Allah in ban da kai, wanda ya aikata waɗannan al’amura a madadin waɗanda suke sa zuciya a gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ba wanda ya taɓa gani ko jin labarin wani Allah kamarka, wanda ya yi waɗannan ayyuka ga waɗanda suka sa zuciyarsu gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |