Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ishaya 62:3 - Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Za ki zama rawanin daraja a hannun Ubangiji, rawanin sarauta a hannun Allahnki.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

3 Za ki zama kamar kyakkyawan rawani ga Ubangiji, Wato kambin sarauta mai daraja gare shi.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ishaya 62:3
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

A wannan rana Ubangiji Maɗaukaki zai zama rawani mai daraja kyakkyawan rawani wa mutanensa da suka ragu.


Gama mene ne begenmu, farin cikinmu, ko kuma rawanin da zai zama mana abin ɗaukaka a gaban Ubangijinmu Yesu sa’ad da ya dawo? Ba ku ba ne?


Ubangiji Allahnsu zai cece su a wannan rana gama su mutanensa ne da kuma garkensa. Za su haska a cikin ƙasarsa kamar lu’ulu’u a rawani.


“Ɗaukaka ga Allah a can cikin sama, a duniya kuma salama ga mutane waɗanda tagomashinsa yake bisansu.”


Ba shakka sai in ɗora a kafaɗata, zan aza a kaina kamar rawani.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ