Ishaya 61:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Gama kamar yadda ƙasa takan sa tsire-tsire su tohu lambu kuma ya sa iri ya yi girma, haka Ubangiji Mai Iko Duka zai sa adalci da yabo su tsiro a gaban dukan al’ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Ba shakka, Ubangiji zai ceci jama'arsa, Kamar yadda iri yakan tsiro ya yi girma. Dukan al'ummai kuwa za su yi yabonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |