Ishaya 60:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Mafi ƙanƙanta a cikinki za tă zama dubu, ƙarami zai zama al’umma mai girma. Ni ne Ubangiji, cikin lokacinsa zan yi haka da sauri.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Har ma da iyalin da suka fi ƙanƙanta da ƙasƙanci, Za su zama babbar al'umma, Kamar al'umma mai iko. Zan sa wannan ya faru nan da nan Sa'ad da lokacin da ya dace ya yi. Ni ne Ubangiji!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |