Ishaya 57:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Mai adalci yakan mutu, ba kuwa wanda yakan yi tunani a zuciyarsa; an kwashe mutanen kirki, ba kuwa wanda ya fahimta cewa an kwashe masu adalci don a tsame su daga mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Adalin mutum yakan mutu, amma ba wanda ya kula. An kwashe mutanen kirki ba kuwa wanda ya kula, an tsame adali daga cikin bala'i. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |