Ishaya 56:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Matsaran Isra’ila makafi ne, dukansu jahilai ne; dukansu bebayen karnuka ne ba za su iya haushi ba; suna kwance ne kawai suna mafarki, suna son barci ba dama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Matsaransa makafi ne, dukansu marasa ilimi ne. Dukansu kamar karnuka ne bebaye, ba su iya haushi ba, suna kwance suna ta mafarki, suna jin daɗin rurumi! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |