Ishaya 54:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Cikin fushi mai zafi na ɓoye fuskata daga gare ki na ɗan lokaci, amma da madawwamin alheri zan ji tausayinki,” in ji Ubangiji Mai Fansarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Na juya, na rabu da ke da fushi na ɗan lokaci, Amma zan nuna miki ƙaunata har abada.” Haka Ubangiji mai fansarki ya faɗa, shi wanda ya cece ki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |