Ishaya 53:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Aka yi jana’izarsa tare da mugaye, aka binne shi tare da masu arziki, ko da yake bai taɓa yin wani tashin hankali ba, ko a sami ƙarya a bakinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Aka yi jana'izarsa tare da maguye. Aka binne shi tare da masu arziki Ko da yake bai taɓa yin laifin kome, ko ƙarya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |