Ishaya 53:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Da wulaƙanci da kuma hukunci aka ɗauke shi aka tafi. Wa kuwa zai yi maganar zuriyarsa? Gama an kawar da shi daga ƙasar masu rai; saboda laifin mutanena aka kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Aka kama shi, aka yanke masa shari'a, Aka tafi da shi domin a kashe shi, Ba wanda ya kula da ƙaddararsa. Aka kashe shi saboda zunubin mutanenmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |