Ishaya 52:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Kamar dai yadda aka kasance da mutane masu yawa waɗanda suka giggice sa’ad da suka gan shi, kamanninsa ya lalace ƙwarai fiye da na kowane mutum siffarsa kuma ta yi muni fiye da yadda ta mutum take, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Mutane da yawa suka gigice sa'ad da suka gan shi, Ya munana har ya fita kamannin mutum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |