Ishaya 50:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Gama Ubangiji Mai Iko Duka zai taimake ni, ba zan sha kunya ba. Saboda haka na kafa fuskata kamar dutsen ƙanƙara, na kuma sani ba zan sha kunya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Amma zaginsu ba zai yi mini ƙari ba, Gama Ubangiji Allah yana taimakona. Na ƙarfafa kaina domin in jure da su. Na sani ba zan kunyata ba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |