Ishaya 50:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Ubangiji Mai Iko Duka ya ba ni harshen umarni, don in san maganar da za tă ƙarfafa gajiyayye. Ya farkar da ni da safe, ya farkar da kunnena don in saurara kamar wanda ake koya masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ubangiji ya koya mini abin da zan faɗa, Domin in iya ƙarfafa marar ƙarfi. A kowace safiya yakan sa in yi marmarin jin abin da zai koya mini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |