Ishaya 5:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Yanzu zan faɗa muku abin da zan yi da gonar inabina. Zan cire katangar da ta kewaye ta, za tă kuwa lalace; zan rushe bangonta, za a kuwa tattake ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 “Ga abin da zan yi wa gonar inabina. Zan cire shingen da yake kewaye da ita, in rushe bangon da ya kāre ta, in bar namomin jeji su cinye ta, su tattake ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |