Ishaya 5:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Kaiton waɗanda suke tashi da sassafe don su nufi wurin shaye-shaye, waɗanda suke raba dare har sai sun bugu da ruwan inabi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Kun shiga uku! Kukan tashi da sassafe ku fara sha, ku yi ta sha har yamma ta yi sosai, ku raba dare kuna buguwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |