Ishaya 49:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Amma na ce, “Na yi aiki a banza; na kashe duk ƙarfina a banza da wofi. Duk da haka abin da yake nawa yana a hannun Ubangiji, ladana kuma tana a wurin Allahna.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Na ce, “Na yi aiki, amma a banza ne. Na mori ƙarfina, amma ban ƙulla kome ba.” Duk da haka na dogara ga Ubangiji, ya daidaita al'amura, Shi zai sāka mini abin da na yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |