Ishaya 49:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ku kasa kunne gare ni, ku tsibirai; ku ji wannan, ku al’ummai masu nesa. Kafin a haife Ni Ubangiji ya kira ni; tun daga haihuwata ya ambaci sunana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Ku kasa kunne gare ni, ku al'ummai manisanta, Ku mutanen da suke zaune a can nesa! Ubangiji ya zaɓe ni, tun kafin a haife ni, Ya kuwa sa ni in zama bawansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |