Ishaya 48:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Yanzu an halicce su, ba da daɗewa ba; ba ku riga kun ji game da su kafin yau ba. Saboda haka ba za ku ce, ‘I, na san da su ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Yanzu ne kaɗai nake sawa su faru, Ba wani abu makamancin wannan da ya faru a baya. Da ya faru, da za ku ɗauka cewa kun san kome a kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ga abin da Ubangiji yana cewa, Mai Fansa da kuma Mai Tsarkin nan na Isra’ila gare shi wanda al’ummai suka rena suka kuma ki, ga bawan masu mulki. “Sarakuna za su gan ka su kuma miƙe tsaye, sarakuna za su gani su kuma rusuna, saboda Ubangiji, wanda yake mai aminci, Mai Tsarkin nan na Isra’ila, wanda ya zaɓe ka.”