Ishaya 48:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Ba su ji ƙishi ba sa’ad da ya bishe su a cikin hamada; ya sa ruwa ya malalo dominsu daga dutse; ya tsage dutse ruwa kuwa ya kwararo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Lokacin da Ubangiji ya bi da mutanensa ta cikin busasshiyar hamada, mai zafi, Ba su sha wahalar ƙishi ba. Ya sa ruwa ya gudano daga cikin dutse dominsu, Ya tsage dutse, ruwa ya kwararo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |