Ishaya 45:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Zan sha gabanka in baje duwatsu; zan farfashe ƙofofin tagulla in kuma kakkarye ƙyamaren ƙarfe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 “Ni kaina zan shirya hanya dominka, Ina baji duwatsu da tuddai. Zan kakkarye ƙyamaren tagulla, In kuma daddatse gagara badau na baƙin ƙarfe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |