Ishaya 43:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Jagoranci waɗanda suke da idanu amma suke makafi, waɗanda suke da kunnuwa amma suke kurame. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Allah ya ce, “Kirawo mutanena a ɗakin shari'a. Suna da idanu, amma makafi ne, Suna da kunnuwa, amma kurame ne! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |