Ishaya 43:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Da yake ku masu daraja da kuma girma ne a idona, saboda kuma ina ƙaunarku, zan ba da mutane a maimakonku, al’umma kuma domin ranku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Zan ba da dukan al'ummai don in ceci ranku, Gama kuna da daraja a gare ni, Gama na ba ku girma, ina kuma ƙaunarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |