Ishaya 43:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Gama ni ne Ubangiji, Allahnku, Mai Tsarkin nan na Isra’ila, Mai Cetonku; na bayar da Masar don fansa, Kush da Seba a maimakonku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Gama ni ne Ubangiji Allahnku, Allah Mai Tsarki na Isra'ila, wanda ya cece ku. Zan ba da Masar, da Habasha, da Seba Ga Sairus domin fansarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |