Ishaya 42:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 “Ni Ubangiji, na kira ka cikin adalci; zan riƙe hannunka. Zan kiyaye ka in kuma sa ka zama alkawari ga mutane haske kuma ga Al’ummai, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 “Ni Ubangiji, na kira ka, na kuma ba ka iko Domin ka ga ana aikata gaskiya a duniya. Ta wurinka zan yi wa dukan mutane alkawari, Ta wurinka zan kawo haske ga al'ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |