Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ishaya 42:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 “Ka ji, kai kurma; duba, kai makaho, ka kuma gani!

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

18 Ubangiji ya ce, “Ku kasa kunne, ya ku kurame! Ku duba da kyau sosai, ku makafi!

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ishaya 42:18
8 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Jagoranci waɗanda suke da idanu amma suke makafi, waɗanda suke da kunnuwa amma suke kurame.


Sa’an nan idanun makafi za su buɗe kunnuwan kurame kuma su ji.


A wannan rana kurame za su ji maganganun littafi, daga duruduru da duhu kuma idanun makafi za su gani.


Kunnuwan da suke ji da kuma idanun da suke gani, Ubangiji ne ya yi su duka.


Sai ya amsa wa almajiran Yohanna ya ce, “Ku koma ku faɗa wa Yohanna abin da kuka ji, da abin da kuka gani. Makafi suna ganin gari, guragu suna tafiya, ana warkar da waɗanda suke da kuturta, kurame suna ji, ana tā da matattu, ana kuma yi wa matalauta wa’azin bishara.


Ubangiji ya ce masa, “Wa ya ba mutum bakinsa? Wa yake maishe shi kurma ko bebe? Wa yake ba shi gani ko yă makanta shi? Ashe ba Ni Ubangiji ba ne?


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ