Ishaya 41:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Wane ne ya taɓa yin haka ya kuma sa ya faru, yana kira ga tsararraki daga farko? Ni, Ubangiji ina can tun farkonsu ni kuma ina can har ƙarshe, Ni ne shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Wane ne ya sa wannan ya faru? Wane ne ya ƙudurta labarun tarihi? Ni Ubangiji, ina can tun da farko, Ni kuma Ubangiji Allah, Zan kasance a can har ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |