Ishaya 41:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 don mutane su gani su kuma sani, su lura su kuma fahimci, cewa hannun Ubangiji ne ya aikata haka, cewa Mai Tsarkin nan na Isra’ila ya sa abin ya faru. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Mutane za su ga wannan, su sani, Ni Ubangiji, na yi shi. Za su fahimta, Allah Mai Tsarki na Isra'ila ya sa abin ya faru.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |