Ishaya 41:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 “Duba, zan sa ka cikin abin sussuka, saboda kuma mai kaifi mai haƙora da yawa. Za ka yi sussukar duwatsu ka ragargaza su, ka kuma farfashe tuddai su zama kamar yayi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Zan sa ku zama kamar abin sussuka, Wanda yake sabo, mai kaushi, mai tsini. Za ku sussuke duwatsu ku lalatar da su, Za a marmashe tuddai kamar ƙura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |