Ishaya 40:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Muryar wani tana kira cewa, “A cikin hamada ku shirya hanya saboda Ubangiji; ku miƙe manyan hanyoyi domin Allahnmu a cikin jeji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Murya tana kira tana cewa, “Ka shirya hanya a jeji domin Ubangiji! Ka share hanya a hamada domin Allahnmu! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |