Ishaya 40:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Wane ne Ubangiji ya nemi shawararsa don yă ganar da shi, wane ne kuma ya koya masa hanyar da ta dace? Wane ne ya koya masa sani ko ya nuna masa hanyar fahimta? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Da wa Allah yake yin shawara Domin ya sani, ya kuma fahimta, Ya kuma koyi yadda za a yi abubuwa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |