Ishaya 4:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Ubangiji zai wanke duk wani ƙazantar matan Sihiyona; ya tsabtacce jinin da aka zubar daga Urushalima ta wurin ruhun hukunci da yake ƙuna kamar wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ta wurin ikonsa Ubangiji zai shara'anta al'ummar, ya kuma tsarkake ta, ya wanke laifin Urushalima, har da na jinin da aka zubar a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |