Ishaya 39:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Hezekiya ya ce, “Maganar Ubangiji da ka yi tana da kyau.” Gama ya yi tunani a ransa cewa, “Salama da kāriya za su kasance a zamanina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Da sarki Hezekiya ya gane, wannan zai faru ne a bayansa, wato a zamaninsa ba kome sai lafiya, sai ya amsa ya ce, “Jawabin da ka kawo mini daga wurin Ubangiji yana da kyau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |