Ishaya 37:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ka saurara! Zan sa ruhuna a cikinsa saboda sa’ad da ya ji wani labari, zai koma zuwa ƙasarsa, a can kuwa zan sa a kashe shi da takobi.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ubangiji zai sa Sarkin Assuriya ya ji jita-jitar da za ta sa ya koma ƙasarsa, Ubangiji kuwa zai kashe shi a can.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |