Ishaya 37:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Wane ne ka zargi ka kuma yi wa saɓo? A kan wa ka tā da muryarka ka kuma daga idanu cikin fariya? A kan Mai Tsarkin nan na Isra’ila! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Wa kake tsammani kana raina, kana yi masa ba'a? Ba ka ba ni girma ba, ni Allah mai tsarki na Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |