Ishaya 37:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Hezekiya ya karɓi wasiƙar daga jakadun ya karanta ta. Sa’an nan ya haura zuwa haikalin Ubangiji ya shimfiɗa ta a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Sarki Hezekiya ya karɓi wasiƙar daga hannun manzannin, ya karanta ta. Sa'an nan ya shiga Haikali, ya ajiye wasiƙar a gaban Ubangiji, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |