Ishaya 36:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Eliyakim ɗan Hilkiya sarkin fada, Shebna magatakarda, da Yowa ɗan Asaf marubuci suka fita zuwa wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Mutanen Yahuza su uku suka fito don su tarye shi, shugaba mai lura da fāda, wato Eliyakim ɗan Hilkiya, da marubucin ɗakin shari'a, wato Shebna, da shugaban da yake kula da tarihin da aka rubuta, wato Yowa ɗan Asaf. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |